maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in…

Image
  maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in… Alhamdu lillah shugaban kasa bula Ahmad tunubu ya umarci jami an tsarun costom nanbada jumawaba suye gaggawar bude boda yakuma kara daciwa ayehakuri wuyar da akasha a baya Kuma bayan wannan yakara daciwa matsalar man fetir ma zatazo karshi in Allah yayarda gaskiya dai bude buda za a samu saukin rayuwa inhaka ta tabbata

Sahihin maganin kwanciyar Nono wanda zai sa Nonuwan Mace su ciko suyi kyau

 








Sahihin maganin kwanciyar Nono wanda zai sa Nonuwan Mace su ciko suyi kyau

Sahihin maganin kwanciyar Nono wanda zai sa Nonuwan Mace su ciko suyi kyau


Da yawa wasu matan suna fama fa kwanciyar Nono wanda hakan kuma ba karamin zubar musu da kimar su yake ba, domin cikowar Nono shi yake karawa mace kyau da kwar jini a idon maza.



Mata da dama suna neman hanyoyin da zasu ga Nonuwan su sun ciko sun tashi domin suyi kyau, amma basu san yadda zasu yi ba wanda hakan kuma yana matukar ci musu tuwo a kwarya.



To a yau dai munzo muku da wani ingancaccan hadin maganin kwanciyar Nono, wanda zai warkar muku da matsalar ku ta zubewar Nono.


Shi wannan hadin maganin kwanciyar Nonon da zaku yi koda ace kin dauki tsawon shekaru Nonuwan ki sun zube sun kwanta sunki su ciko yadda kike so, to insha Allahu idan kika yawaita yin amfani da wannan hadin maganin zaki sami biyan bukata.


ldan kuma kwanciya sukayi kinaso su tsaya sai ki nemo wadannan kayan zasu tashi.


(1) – Hulba.


(2) – Ruwan dumi.



Idan kika nemo wadannan abubuwan ga yadda zaki yi amfani da su cikin sauki.


Da farko ki kwaba Hulba da Ruwan dumi, wato garin Hulba ya danyi kauri kar yayi ruwa sosai.


Sai kin tabbatar kin gama abinda zaki yi kin zo kwanciya sai ki shafa ki kawo rigar Nono wato “Breziya” damammiya ki saka, da safe sai ki wanke da ruwan dumi, shima wannan matar aure zata iya yi.

Comments

Popular posts from this blog

Bidiyon Yadda Wata Mata Ta Fusata Zata Cirewa Mijinta Azzakari Saboda Ze Kara... 😭 Shiga Kaga Cikakkiyar Bidiyon Yadda Sukq Fafata... Me Zaku'iya Cewa?

Yanda Tahir Fage Ke Shan Soyayya Da Sabuwar Matarsa

innalillahi yanzu yanzu hatsarin mota yaye sanadiyyar motowar jikokin shiehk dahiru usman bauchi…