maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in…

Image
  maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in… Alhamdu lillah shugaban kasa bula Ahmad tunubu ya umarci jami an tsarun costom nanbada jumawaba suye gaggawar bude boda yakuma kara daciwa ayehakuri wuyar da akasha a baya Kuma bayan wannan yakara daciwa matsalar man fetir ma zatazo karshi in Allah yayarda gaskiya dai bude buda za a samu saukin rayuwa inhaka ta tabbata

Sirrin Mata wanda ya kamata ko wacce Mace ta sani domin jan hankalin maigidanta yayin saduwa ya gamsar da ita

 



Sirrin Mata wanda ya kamata ko wacce Mace ta sani domin jan hankalin maigidanta yayin saduwa ya gamsar da ita


Hakika Namiji yana da wani sirrin wanda ba kowacce Mace ta san wadannan sirrin ba sai wacce Allah ya sanar da ita, shi Namiji ya kasance mai tsanani son karairaya, rangwada, kissa, shagwaba, da kalaman soyayya, duk macen data san wadannan kuma take aikatasu hakika zata zama tauraruwa a zuciyar Mijinta.



Babu ko shakka wadannan kam na daga cikin abubuwa mafi muhimmanci dake taka muhimmiyar rawa wajen sace zuciyar Namiji, ya kasance kin tanadi wani suna na musamman da zaki dinga kiran Mijinki da shi kamar haka.



(1) Sweety


(2) Honey


(3) Darling


(4) Farin cikin rai na


Magana ta gaskiya a wannan fannin a nan ne aka yiwa Matan hausawa nisa, don da yawa sune basu dauki hakan a wani abu mai muhimmanci dake iya jefa tsantsar sonki a zuciyar Mijin ki ba.



Dole a matsayin ki na Macen dake son ta mallaki Mijinta saifa ta dage wajen iya kalaman soyayya don sune masu kwantarwa da Namiji hankali koda kuwa an bata masa rai ko hankalinsa ya tashi.


Sannnan yana daga cikin Namiji ki iya gabatar da zahirin soyayya, hakika tsakaninki da Mijinki bafa jin kunya ki saki jikinki ki nuna masa soyayya, domin duk wani hade-hade da manne-manne da zakiyi idan har baki iya kalaman soyayya ba da ita kanta soyayyar to gaskiya da sauranki.


Misali idan ya kasance ku biyu ne akayi sa’a baki iyaba ko kuma kice kina jin kunya amma ita abokiyar zamanki ta iya sai kiga yana zumudi a duk lokacin da akace yaune ranar kwananta.


Don haka dole sai kin dage kin jajirce kin iya salo-salo na soyayya.


Sannan daga cikin sirrin Namiji a wajen jima’i karki zauna shirim baki tabuka komai, ya kasance kema kanki kina gabatar da salo na shagwaba da duk wani yanayi da zai iya saki nuna masa cewa kefa kina jin dadin wannan jima’i dashi.

Comments

Popular posts from this blog

Bidiyon Yadda Wata Mata Ta Fusata Zata Cirewa Mijinta Azzakari Saboda Ze Kara... 😭 Shiga Kaga Cikakkiyar Bidiyon Yadda Sukq Fafata... Me Zaku'iya Cewa?

Yanda Tahir Fage Ke Shan Soyayya Da Sabuwar Matarsa

innalillahi yanzu yanzu hatsarin mota yaye sanadiyyar motowar jikokin shiehk dahiru usman bauchi…