maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in…

Image
  maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in… Alhamdu lillah shugaban kasa bula Ahmad tunubu ya umarci jami an tsarun costom nanbada jumawaba suye gaggawar bude boda yakuma kara daciwa ayehakuri wuyar da akasha a baya Kuma bayan wannan yakara daciwa matsalar man fetir ma zatazo karshi in Allah yayarda gaskiya dai bude buda za a samu saukin rayuwa inhaka ta tabbata

Tirkashi anyiwa jaruma murja ibrahim akunya kyautar sabuwar mota abu kamar tsafi

Tirkashi anyiwa jaruma murja ibrahim akunya kyautar sabuwar mota abu kamar tsafi......













Wannan lamarin yayi matuƙar bawa mutane mamaki domin yadda akaga jarumar tana kara suna acikin Social Media Wannan lamarin ya bawa mutane mamaki kuma sunyi mata fatan alheri



Alhamdulillah wannan abin yasa murna ta bayyana farin cikinta a fili kuma ta godewa al’umma masoyanta da suka tayata murna da kuma yi mata addu’a Allah ya kiyaye





Muma muna yi mata fatan alheri Allah yasa lafiya aka siyawa kuma Allah ya kiyaye amin

Comments

Popular posts from this blog

Bidiyon Yadda Wata Mata Ta Fusata Zata Cirewa Mijinta Azzakari Saboda Ze Kara... 😭 Shiga Kaga Cikakkiyar Bidiyon Yadda Sukq Fafata... Me Zaku'iya Cewa?

Yanda Tahir Fage Ke Shan Soyayya Da Sabuwar Matarsa

innalillahi yanzu yanzu hatsarin mota yaye sanadiyyar motowar jikokin shiehk dahiru usman bauchi…