maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in…

Image
  maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in… Alhamdu lillah shugaban kasa bula Ahmad tunubu ya umarci jami an tsarun costom nanbada jumawaba suye gaggawar bude boda yakuma kara daciwa ayehakuri wuyar da akasha a baya Kuma bayan wannan yakara daciwa matsalar man fetir ma zatazo karshi in Allah yayarda gaskiya dai bude buda za a samu saukin rayuwa inhaka ta tabbata

Wani magidanci ya bayyana yadda matarsa take nada masa na jaki a cikin gidansa.

Wani magidanci ya bayyana yadda matarsa take nada masa na jaki a cikin gidansa.













Wani manomi mai suna Williams Famuyibo a yau Laraba ya roƙi wata kotun gargajiya ta Mapo Grade ‘A’ da ke Ibadan da ta raba aurensa da matarsa ​​Sola l, mai shekaru 32 sabo da tana yawan dukansa.

Famuyibo, wanda ke zaune a Ibadan, ya ce ba zai iya jurewa dukan na matar tasa ba.


“tun a watan Janairu na gudu daga gidanmu a watan Janairu.


Ya mai Shari’a, sabo da rashin mutuncin Sola a gare ni, yanzu ina zaune da yayana ne.

“A gaskiya, ba ni da kwanciyar hankali domin ba ta kula da ni.


“Ina da ƴaƴa biyar kafin na auri Sola a shekarar 1990, amma dukkansu suna zaune tare da sauran ‘yan uwana ne sakamakon halin kyamar Sola,” in ji Famuyibo.


Sai dai kuma Sola ba ta halarci zaman kotun ba kuma babu wani lauya da ya wakilce ta a shari’ar, duk da cewa an kai mata sammaci.

Alƙalin kotun, S.M. Akintayo, ya umurci mai bayar da belin kotun da ya sanar da wanda ake ƙara ranar da za a dage sauraron ƙarar.

Akintayo ta dage sauraron karar har sai ranar 26 ga watan Mayu domin ci gaba da sauraron karar.

Ku cigaba da bibiyar shafin mu dan samun Zafafan labarai na kasa baki daya.

Comments

Popular posts from this blog

Bidiyon Yadda Wata Mata Ta Fusata Zata Cirewa Mijinta Azzakari Saboda Ze Kara... 😭 Shiga Kaga Cikakkiyar Bidiyon Yadda Sukq Fafata... Me Zaku'iya Cewa?

Yanda Tahir Fage Ke Shan Soyayya Da Sabuwar Matarsa

innalillahi yanzu yanzu hatsarin mota yaye sanadiyyar motowar jikokin shiehk dahiru usman bauchi…