maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in…
Wata Sabuwa Kotu ta Yankewa Dan Hisbah Hukuncin Kisa ta Hanayar rataya a Jahar kano
Wata kotu a jahar kano ta yankewa wani tsohon dan hisbah Hukuncin Kisa ta Hanayar rataya a jahar kano bayan data kamashi da laifin kashe bazawarar sa.
Kotun ta kama dayyabu ne da laifin kashe bazawarar tashi me suna Hauwa ibrahim, dayyabu ya kasance tsohon Ma’aikacin hisbah ne kuma almajiri a gidansu hauwa inda ya nuna ra’ayinshi na auren ta kuma har suka fara Soyayya da ita.
daga baya dayyabau ya nuna zai turo ayi maganar aure amma iyayenta sunfi basu Amince ba domin basu yarda da Tarbiyyar sa ba daga baya itama hauwa tace bata sonsa, hakan ne ya fusata dayyabu yaje har gidansu hauwa.
inda ya bayyana mata cewa yazo ne suyi bankwana anan ne ya dauko wuka ya caccaka mata. karanta Cikakken rahoton anan
Comments
Post a Comment