maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in…

Image
  maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in… Alhamdu lillah shugaban kasa bula Ahmad tunubu ya umarci jami an tsarun costom nanbada jumawaba suye gaggawar bude boda yakuma kara daciwa ayehakuri wuyar da akasha a baya Kuma bayan wannan yakara daciwa matsalar man fetir ma zatazo karshi in Allah yayarda gaskiya dai bude buda za a samu saukin rayuwa inhaka ta tabbata

Yadda Wani Matashi Ɗan Najeriya Ya Damfari Wata Mata Maƙudan Kuɗaɗe a Indiya

Yadda Wani Matashi Ɗan Najeriya Ya Damfari Wata Mata Maƙudan Kuɗaɗe a Indiya....











Wani matashi ɗan Najeriya ya shiga hannun ƴan sanda a ƙasar Indiya bayan ya tafka wata katoɓara.

Matashin mai shekara 26 a duniya ya shiga hannu ne bayan ya damfari wata mata maƙudan kuɗaɗe har naira miliyan talatin da ɗaya bayan yayi mata alƙawarin aure.

Matashin mai suna Bernard Chukwunonsu, wanda yake zaune a Uttamnagar a birnin New Delhi, an cafke shi ne a ranar Lahadi, 1 ga watan Janairun 2023. Shafin


Kwamishinan ƴan sanda na Surat, Ajay Kumar Tomar, ya bayyana cewa:

“Wanda ake tuhumar ya ƙulla ƙawance da matar a kafar sada zumunta sannan yayi mata alƙawarin zai aure ta. Daga baya sai wanda ake tuhumar da abokinsa suka kirata a waya a matsayin ma’aikatan kula da shige da fice.”

“Sun gaya mata cewa an kama saurayinta sannan an ƙwashe wata jakar kaya a hannun sa.”

“Wanda ya kira wayar ya buƙaci da ta bayar da kuɗade domin a sako saurayinta tare da jakar. Matar ta tura kuɗi har Rs 57.39 lakh a asusun ajiya na banki na wanda ake tuhumar daga ranar 1 ga watan Disamba zuwa ranar 12 ga watan Disamba.”

“Bayan wasu ƴan kwanaki kawai sai wanda ake tuhumar yayi ɓatan dabo ya daina ɗaukar kiranta a waya idan ta kira shi.”

Ƴan sanda sun shigar da laifi bisa sashin doka 419, 420 da 120b na dokar yanar gizo.

Comments

Popular posts from this blog

Bidiyon Yadda Wata Mata Ta Fusata Zata Cirewa Mijinta Azzakari Saboda Ze Kara... 😭 Shiga Kaga Cikakkiyar Bidiyon Yadda Sukq Fafata... Me Zaku'iya Cewa?

Yanda Tahir Fage Ke Shan Soyayya Da Sabuwar Matarsa

innalillahi yanzu yanzu hatsarin mota yaye sanadiyyar motowar jikokin shiehk dahiru usman bauchi…