maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in…

Image
  maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in… Alhamdu lillah shugaban kasa bula Ahmad tunubu ya umarci jami an tsarun costom nanbada jumawaba suye gaggawar bude boda yakuma kara daciwa ayehakuri wuyar da akasha a baya Kuma bayan wannan yakara daciwa matsalar man fetir ma zatazo karshi in Allah yayarda gaskiya dai bude buda za a samu saukin rayuwa inhaka ta tabbata

Yadda Wata Matar Aure Ta Kama Mijinta Yana Cin Amanarta Ba Kunya shiga nan

Yadda Wata Matar Aure Ta Kama Mijinta Yana Cin Amanarta Ba Kunya shiga nan















Tofa ana wata ga wata, Wata matar aure ta bayyanawa wata kotu dake kare hakkin da cin zarafin yara a jihar Lagos yadda mijinta ke bata maganin barci domin ya rika yin lalata da yar kanwarsa da take zaune a hannun mu tun tana yarinya.

 

Matar mai suna Aderemi Faleye ta ce mijinta Likita ne mai suna Femi Olaleye kuma yarinyar tun tana karama muke rikonta har ta girma duka a hannun mu, Ta Kara da cewa minji nata ya dade yana yin lalata da yarinyar tun tana da shekaru 16 a duniya wanda Kuma yanzu ta cika shekara 18 da haihuwa.

Tace a kullum idan ya dawo yana bata magani Aspaspirin’ da ‘Phenergan wanda da Zarar tasha yana sa ta yi barci mai nauyin gaske ba tare da tasan me yake faruwa ba, Idan tasha maganin tare suke kwanciya amma da zarar ya fahimci ta yi barci sai ya tashi ya nufi dakin da yarinyar take kwanciya ya yi lalata da ita.

Comments

Popular posts from this blog

Bidiyon Yadda Wata Mata Ta Fusata Zata Cirewa Mijinta Azzakari Saboda Ze Kara... 😭 Shiga Kaga Cikakkiyar Bidiyon Yadda Sukq Fafata... Me Zaku'iya Cewa?

Yanda Tahir Fage Ke Shan Soyayya Da Sabuwar Matarsa

innalillahi yanzu yanzu hatsarin mota yaye sanadiyyar motowar jikokin shiehk dahiru usman bauchi…