maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in…

Image
  maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in… Alhamdu lillah shugaban kasa bula Ahmad tunubu ya umarci jami an tsarun costom nanbada jumawaba suye gaggawar bude boda yakuma kara daciwa ayehakuri wuyar da akasha a baya Kuma bayan wannan yakara daciwa matsalar man fetir ma zatazo karshi in Allah yayarda gaskiya dai bude buda za a samu saukin rayuwa inhaka ta tabbata

Bidiyon Haduwar Kwankwaso Da Tinubu Ta Haifar Da Cece-kuce Tsakanin Al’umma

Bidiyon Haduwar Kwankwaso Da Tinubu Ta Haifar Da Cece-kuce Tsakanin Al’umma











Bayan Lashe Za6u66ukan Da Suka Gudana A Kasar Najeriya Da Jihohin Cikin Kasar Wanda Ya Hadar Da Za6en Shugaban, Za6en Gwamnoni, Za6en Sanatoci, Za6en ‘Yan Majalisun Dokoki Na Tarayya Da Za6en ‘Yan Majalisun Dokoki Na Jaha Daga Mabanbantan Jam’iyya.


Katsam Se Ga Hotunan Sabon Zababben Shugaban Kasar Najeriya Asiwaju Bola Ahmed Tunibu Tare Da Tsohon Gwamnan Jahar Kano Kuma Tsohon Sanatan Kano Ta Tsakiya Wato Engr. Dr. Rabi’u Musa Kwankwaso.


Sen. Rabiu Musa Kwankwaso Ya Tabbatar Da Ganawar Tasu Da Zaɓaɓɓen Shugaban Ƙasar Nigeria Me Jiran Rantsuwa Wato Asiwaju Bola Ahmed Tinubu A Ranar Litinin A Birnin Paris Na Kasar Faransa Inda Yace Zeyi Bayanin Yadda Ganawarsa Tasu Ta Kasance A Ranar Alhamis


KALLI VIDEO 👇



Comments

Popular posts from this blog

Bidiyon Yadda Wata Mata Ta Fusata Zata Cirewa Mijinta Azzakari Saboda Ze Kara... 😭 Shiga Kaga Cikakkiyar Bidiyon Yadda Sukq Fafata... Me Zaku'iya Cewa?

Yanda Tahir Fage Ke Shan Soyayya Da Sabuwar Matarsa

innalillahi yanzu yanzu hatsarin mota yaye sanadiyyar motowar jikokin shiehk dahiru usman bauchi…