maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in…

Image
  maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in… Alhamdu lillah shugaban kasa bula Ahmad tunubu ya umarci jami an tsarun costom nanbada jumawaba suye gaggawar bude boda yakuma kara daciwa ayehakuri wuyar da akasha a baya Kuma bayan wannan yakara daciwa matsalar man fetir ma zatazo karshi in Allah yayarda gaskiya dai bude buda za a samu saukin rayuwa inhaka ta tabbata

Qalu Innalillahi Mutuwar Amrya Bayan An gama Daura Auren ta Yanzu Tayi Matukar Girgiza Al’umma Matuka…

 





Qalu Innalillahi Mutuwar Amrya Bayan An gama Daura Auren ta Yanzu Tayi Matukar Girgiza Al’umma Matuka…


Qalu Innalillahi Mutuwar Amrya Bayan An gama Daura Auren ta Yanzu Tayi Matukar Girgiza Al’umma Matuka` Wata amarya ta rigamu gidan gaskiya kwanaki kaɗan bayan tayi aure.





Angon amaryar mai suna Idris Elmustapha Daja, shine ya sanar da hakan a wani rubutu da ya wallafa a shafin sa Facebook. Shafin Linda ikeji ya rahoto.


El-Mustapha Daja ya auri amaryarsa mai suna Maryam Muhammad Liman, a ranar 6 ga watan Janairun 2023, inda ta amaryar ta rigamu gidan gaskiya a ranar Laraba 18 ga watan Janairun 2023.


An yi jana’izar ta kamar yadda addinin musulunci ya tanada a gidan Hajiya Fatima Madugu, dakw akan hanyar Okada, cikin birnin Minna da safiyar ranar Laraba.


Sannan aka kai ta a makwancinta na gaskiya a maƙarbartar Gbakungu cikin birnin na Minna.


Innalillahi Wainna Ilaihir Rajiun. Kwana sha ɗaya da aure, yau na rasa ta. Allah ya jiƙan ki da rahama ya sanya aljannah Firdausi ta zama makoma a gare ki.” Idris ya rubuta a Facebook.


Comments

Popular posts from this blog

Bidiyon Yadda Wata Mata Ta Fusata Zata Cirewa Mijinta Azzakari Saboda Ze Kara... 😭 Shiga Kaga Cikakkiyar Bidiyon Yadda Sukq Fafata... Me Zaku'iya Cewa?

Yanda Tahir Fage Ke Shan Soyayya Da Sabuwar Matarsa

innalillahi yanzu yanzu hatsarin mota yaye sanadiyyar motowar jikokin shiehk dahiru usman bauchi…