maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in…

Image
  maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in… Alhamdu lillah shugaban kasa bula Ahmad tunubu ya umarci jami an tsarun costom nanbada jumawaba suye gaggawar bude boda yakuma kara daciwa ayehakuri wuyar da akasha a baya Kuma bayan wannan yakara daciwa matsalar man fetir ma zatazo karshi in Allah yayarda gaskiya dai bude buda za a samu saukin rayuwa inhaka ta tabbata

Shanun Buhari sun ragu saboda kyauta'

 







Shanun Buhari sun ragu saboda kyauta



'Tsohon Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari ya miƙa takardar da ya cike da ke ƙunshe da bayanan kadarorin da ya mallaka ga hukumar ɗa'ar ma'aikata CCB bisa tanadin shafi na shida na Kundin tsarin mulkin ƙasa.


Mai magana da yawun tsohon Shugaban, Garba Shehu cikin saƙon da ya wallafa a shafinsa na Tuwita, ya ce a yau ne hukumar ta CCB ta tabbatar da karɓar fom din tsohon shugaban ƙasar.


A cewarsa, takardar bayanan ta nuna cewa kadarorinsa da za a iya sauyawa wuri ba su ƙaru ba - a gida da kuma wajen Najeriya.


Sannan bai buɗe wani sabon asusun banki ba, baya ga wanda yake da shi a bankin Union a Kaduna.


Garba Shehu ya ƙara da cewa, tsohon Shugaban bai karɓi bashi ba kuma adadin shanunsa sun ragu saboda ya bayar da wasu kyauta cikin shekara huɗu da ta gabata.



Comments

Popular posts from this blog

Bidiyon Yadda Wata Mata Ta Fusata Zata Cirewa Mijinta Azzakari Saboda Ze Kara... 😭 Shiga Kaga Cikakkiyar Bidiyon Yadda Sukq Fafata... Me Zaku'iya Cewa?

Yanda Tahir Fage Ke Shan Soyayya Da Sabuwar Matarsa

innalillahi yanzu yanzu hatsarin mota yaye sanadiyyar motowar jikokin shiehk dahiru usman bauchi…