maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in…

Image
  maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in… Alhamdu lillah shugaban kasa bula Ahmad tunubu ya umarci jami an tsarun costom nanbada jumawaba suye gaggawar bude boda yakuma kara daciwa ayehakuri wuyar da akasha a baya Kuma bayan wannan yakara daciwa matsalar man fetir ma zatazo karshi in Allah yayarda gaskiya dai bude buda za a samu saukin rayuwa inhaka ta tabbata

Yadda Aka Kama Wani Hakimi Yana Lalata Da Budurwa Bayan Ya Yaudareta Ta Shiga Daki

Yadda Aka Kama Wani Hakimi Yana Lalata Da Budurwa Bayan Ya Yaudareta Ta Shiga Daki











Jami’an tsaro sun kama wani Hakimin a Jihar Gombe, bisa zarginsa da yi wa wata karamar yarinya fyade.

Dubun basaraken ta cika ne bayan an zarge shi da yi wa yarinyar mai shekara biyar fyade a ranar Asabar din da ta gabata.

Al’ummar yankin dai na kokawa kan yawaitar faruwar irin wannan laifi a yankin da ake samu daga iyayen kasa kuma ake boyewa ba a fitarwa.

Tuni dai wasu rahotanni daga garin ke cewa an tube rawanin Hakimin tun bayan samun sa da wannan laifin, amma wata majiya da ta nemi a sakaya sunanta a garin na Dukku ta tabbatar wa da wakilin mu faruwar lamarin.

Sai dai a majiyar ta ce ba a sauke Hakimin ba, domin Gwamna ne kadai ke da ikon sauke shi.

Sai dai iyayen yarinyar sun bukaci mahukunta da su bi musu kadin ’yar tasu da aka ci wa zarafin sannan aka lalata wa rayuwa.

Kakakin Rundunar ’Yan Sandan Jihar, ASP Mahid Mu’azu Abubakar ya tabbatar da faruwar lamarin, inda ya ce yanzu haka Kwamishinan ’Yan Sandan Jihar, Oqua Etim, ya ba da umarnin a gudanar da bincike kan lamarin sannan shi kuma Hakimin a ci gaba da tsare shi a ofishin ’yan sanda.

Comments

Popular posts from this blog

Bidiyon Yadda Wata Mata Ta Fusata Zata Cirewa Mijinta Azzakari Saboda Ze Kara... 😭 Shiga Kaga Cikakkiyar Bidiyon Yadda Sukq Fafata... Me Zaku'iya Cewa?

Yanda Tahir Fage Ke Shan Soyayya Da Sabuwar Matarsa

innalillahi yanzu yanzu hatsarin mota yaye sanadiyyar motowar jikokin shiehk dahiru usman bauchi…