maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in…

Image
  maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in… Alhamdu lillah shugaban kasa bula Ahmad tunubu ya umarci jami an tsarun costom nanbada jumawaba suye gaggawar bude boda yakuma kara daciwa ayehakuri wuyar da akasha a baya Kuma bayan wannan yakara daciwa matsalar man fetir ma zatazo karshi in Allah yayarda gaskiya dai bude buda za a samu saukin rayuwa inhaka ta tabbata

0 Duk Kankantar Kudin Halak Yafi Kudin Haram Koda Kuwa Cikin Duniyarnan Ne Kun Yadda

 



Duk Kankantar Kudin Halak Yafi Kudin Haram Koda Kuwa Cikin Duniyarnan Ne Kun Yadda 


Idan Aka Baka Za6i Wanne Zaku Dauka A Ciki – Hausa Notifier


Duk Kankantar Kudin Halak Yafi Kudin Haram Koda Kuwa Cikin Duniyarnan Ne Domin Dukkanin Inda Aka Kira Abu Da Haram To Babu Albarka Ko Kadan A Cikinsa .


Wannan Al’amarin Ya Haifar Da Gagarumar Cece-kuce Tsakanin Al’umma Musamman Masu Amfani Da Kafafen Sada Zumunta Inda Kowa Yake Bayyana Ra’ayinsa Dangane Da Abinda Ze Za6a


Wasu Suce Kudin Halak Koda Kuwa Baze Biya Musu Bukatarsu Ba, Wasu Kuma Sunce Suna Bangaren Kudin Haram Me Tarin Yawa.


Masu Karatu Wanne Zaku Za6a? 👉 FULL VIDEO 




Comments

Popular posts from this blog

Bidiyon Yadda Wata Mata Ta Fusata Zata Cirewa Mijinta Azzakari Saboda Ze Kara... 😭 Shiga Kaga Cikakkiyar Bidiyon Yadda Sukq Fafata... Me Zaku'iya Cewa?

Yanda Tahir Fage Ke Shan Soyayya Da Sabuwar Matarsa

innalillahi yanzu yanzu hatsarin mota yaye sanadiyyar motowar jikokin shiehk dahiru usman bauchi…