maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in…

Image
  maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in… Alhamdu lillah shugaban kasa bula Ahmad tunubu ya umarci jami an tsarun costom nanbada jumawaba suye gaggawar bude boda yakuma kara daciwa ayehakuri wuyar da akasha a baya Kuma bayan wannan yakara daciwa matsalar man fetir ma zatazo karshi in Allah yayarda gaskiya dai bude buda za a samu saukin rayuwa inhaka ta tabbata

Hadin Masu Aurene Indai Bakada Aure Karka Kalli Bidiyonnan…

 


Jigida Tana Kakara Kaurin Kugun ‘Ya Mace, Tana Motsa Sha’awar Da Namiji A Duk Inda Yaji Kararta Ajikin Mace Kokuma Balle Ace Yaganta Kokuma Yata6ata Da Hannunsa.


Jiigida A Hausance Wata Damarace Wadda Mata Suke Daurawa A Kugunsu (Waist) Domin Ado Ko Kuma Wata Manufa Tasu Ta Musamman


Itadai Jidiga Tun Abaya Anayintane Da Dutsen Tsakiya Amman Ga Masu Hali, Talakawa Kuma Sukanyi Tasu Jigidan Da Mul-mulallun Roba Me Launuka Daban-daban Dan Karawa Abu Kyau A Idon Wanda Yake Da Ikon Gani Ko Ta6a Jigidar.


Indiyawa Da Ladabawa Sune Kan Gaba Wajen Amfani Da Jigiida Tin Dauri Kamar Yadda Bincke Ya Bayyana. Hakan Baya Rasa Nasaba Da Yanayin Yadda Suke Gudanar Da Al’adunsu, Rawar Al’ada Inda Sukanyi Rawa Da Girgizar Kugunansu Tare Da Fitar Da Sauti.


Yanada Daga Iein Chamfin Da Akeyiwa Jigida A Afirka Shine, Yana Taimakawa Mata Masu Ciki Saukin Haihuwa Kuma Macen Da Take Saka Jigida Tafi Auruwa Da Wuri. Hakan Kuma Duk Mace Me Sanya Jigida Aljanu Da Sammu Bazasu Kamata ba.


Ita Jgida Irin Ta Da Anasakawa Domin Kwalliya Ba Dan Komaiba, Domin Shahararru Kuma Jarumai Ne A Lokacin Suke Amfani Da Ita Dan Hakane Take Da Tasiri Da Tsada A Wajen Mas u Siyanta.

Comments

Popular posts from this blog

Bidiyon Yadda Wata Mata Ta Fusata Zata Cirewa Mijinta Azzakari Saboda Ze Kara... 😭 Shiga Kaga Cikakkiyar Bidiyon Yadda Sukq Fafata... Me Zaku'iya Cewa?

Yanda Tahir Fage Ke Shan Soyayya Da Sabuwar Matarsa

innalillahi yanzu yanzu hatsarin mota yaye sanadiyyar motowar jikokin shiehk dahiru usman bauchi…