maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in…

Image
  maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in… Alhamdu lillah shugaban kasa bula Ahmad tunubu ya umarci jami an tsarun costom nanbada jumawaba suye gaggawar bude boda yakuma kara daciwa ayehakuri wuyar da akasha a baya Kuma bayan wannan yakara daciwa matsalar man fetir ma zatazo karshi in Allah yayarda gaskiya dai bude buda za a samu saukin rayuwa inhaka ta tabbata

Innalillahi 😭 Daya Daga Cikin Masu Tsaron Abba Gida-Gida Ya Rasu, Abdullahi Shago

 

Innalillahi 😭 Daya Daga Cikin Masu Tsaron Abba Gida-Gida Ya Rasu, Abdullahi Shago.


Allah Yayiwa Guda Daga Cikin Masu Bawa Sabon Zababben Gwamnan Jahar Abba Gida-gida Tsaro Rasuwa Me Suna Abdullahi Wanda Akafi Sani Da Shago.

Mamacin Rasu Sakamakon Hatsarin Mota Da Ya Ritsa Dashi A Hanyar Bichi Dake Jahar Kano A Arewacin Najeriya. Muna Fata Da Addu’ar Allah Ya Jikansa Yai Masa Rahama Allah Yasa Aljannace Makomarsa Da Dukkanin Musulmai.

Comments

Popular posts from this blog

Bidiyon Yadda Wata Mata Ta Fusata Zata Cirewa Mijinta Azzakari Saboda Ze Kara... 😭 Shiga Kaga Cikakkiyar Bidiyon Yadda Sukq Fafata... Me Zaku'iya Cewa?

Yanda Tahir Fage Ke Shan Soyayya Da Sabuwar Matarsa

innalillahi yanzu yanzu hatsarin mota yaye sanadiyyar motowar jikokin shiehk dahiru usman bauchi…