maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in…

Image
  maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in… Alhamdu lillah shugaban kasa bula Ahmad tunubu ya umarci jami an tsarun costom nanbada jumawaba suye gaggawar bude boda yakuma kara daciwa ayehakuri wuyar da akasha a baya Kuma bayan wannan yakara daciwa matsalar man fetir ma zatazo karshi in Allah yayarda gaskiya dai bude buda za a samu saukin rayuwa inhaka ta tabbata

Zuwan Bola Ahmad Tinubu (Jagaba) Jahar Kano Yabar Baya Da Kura, Ankara ‘Yan Ta’adda Guda… Kallo

 



Zuwan Bola Ahmad Tinubu (Jagaba) Jahar Kano Yabar Baya Da Kura, Ankara ‘Yan Ta’adda Guda… Kallo



Rundunar ‘Yansandan Najeriya Reshen Jahar Kano Sun Sami Nasarar Kama ‘Yan Daba Da Makamu Su 61 Yayin Jagaliyar Siyasa


‘Yansanda Sun Bayyana Yadda Suka Kama Mutane 61 Bisa Zargin Jagaliyar Siyasa A Cikin Garin Kano Yayin Rally Campaign Da Jam’iyar Apc Ta Gabatar.


Kwamashinan ‘Yan Sanda Mamman Dauda Shine Yasanar Da Hakan Cikin Wata Sanarwa Da Kakakin Rundunar’ Na JaharKano SP Abdullahi Haruna Kiyawa, Yafitar Ranar Alhamis, Inda Yace “An Kamasu A Ranar Laraba Wadda Ta Gabata.


An Kama ‘Yan Jagaliyar A Filin Wasa Na Sani Abacha Dake Jahar Kano Lokacin Wani Taron Siyasa.

Yakara Da Fadin Daga Cikin Kayan Da Aka Kar6a A Hannayensu, Akwai Wukake 33, Takubba 8, Almakasa 4 Da Tabar Wiwi 117.


“Shugabannin Jam’iyyu Da ‘Yan Takara Sunyi Alkawarin Zasu Baiwa ‘Yansanda Hadin Kai Da Dukkanin Jami’an Tsaro Domin Gudanar Da Za6e Cikin Kwanciyar Hankali

Comments

Popular posts from this blog

Bidiyon Yadda Wata Mata Ta Fusata Zata Cirewa Mijinta Azzakari Saboda Ze Kara... 😭 Shiga Kaga Cikakkiyar Bidiyon Yadda Sukq Fafata... Me Zaku'iya Cewa?

Yanda Tahir Fage Ke Shan Soyayya Da Sabuwar Matarsa

innalillahi yanzu yanzu hatsarin mota yaye sanadiyyar motowar jikokin shiehk dahiru usman bauchi…