maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in…

Image
  maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in… Alhamdu lillah shugaban kasa bula Ahmad tunubu ya umarci jami an tsarun costom nanbada jumawaba suye gaggawar bude boda yakuma kara daciwa ayehakuri wuyar da akasha a baya Kuma bayan wannan yakara daciwa matsalar man fetir ma zatazo karshi in Allah yayarda gaskiya dai bude buda za a samu saukin rayuwa inhaka ta tabbata

An Kashe Dan Niger πŸ‡³πŸ‡ͺ A Najeriya πŸ‡³πŸ‡¬ Saboda Naira Dubu Biyu #2,000 Innalillahi 😭 Allah Ya Jikan Musulmai Yai Musu Rahama.

 


An Kashe Dan Niger πŸ‡³πŸ‡ͺ A Najeriya πŸ‡³πŸ‡¬ Saboda Naira Dubu Biyu #2,000 Innalillahi 😭


Allah Ya Jikan Musulmai Yai Musu Rahama. 


Bidiyon Yadda Aka Kashe Dan Niger πŸ‡³πŸ‡ͺ A Najeriya πŸ‡³πŸ‡¬ Saboda Naira Dubu Biyu 2000 Kacal Ya Haifar Da Gagarumin Cece-kuce Tsakanin Al’ummar Kasar Niger πŸ‡³πŸ‡ͺ Da Nigeria πŸ‡³πŸ‡¬ Dukda Cewa Akwai Kyakkyawar Alaka A Tsakanin Kasashen Guda Biyu Kamar Yadda Zaku Gani A Cikin Wannan Faifan Bidiyon Da Zamu Saka Muku A Kasa.


Allah Ya Jikan Musulmai Yai Musu Rahama Yasa Aljannace Makoma, Mu Da Muke A Raye Allah Kasa Mu Cika Da Imani.

Comments

Popular posts from this blog

Bidiyon Yadda Wata Mata Ta Fusata Zata Cirewa Mijinta Azzakari Saboda Ze Kara... 😭 Shiga Kaga Cikakkiyar Bidiyon Yadda Sukq Fafata... Me Zaku'iya Cewa?

Yanda Tahir Fage Ke Shan Soyayya Da Sabuwar Matarsa

innalillahi yanzu yanzu hatsarin mota yaye sanadiyyar motowar jikokin shiehk dahiru usman bauchi…