maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in…

Image
  maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in… Alhamdu lillah shugaban kasa bula Ahmad tunubu ya umarci jami an tsarun costom nanbada jumawaba suye gaggawar bude boda yakuma kara daciwa ayehakuri wuyar da akasha a baya Kuma bayan wannan yakara daciwa matsalar man fetir ma zatazo karshi in Allah yayarda gaskiya dai bude buda za a samu saukin rayuwa inhaka ta tabbata

Mata Ta Dauki Hoto Tare Da Gawar Mijinta, Ta Aikawa Saurayinta Wai Ta Samu Yanci |

 



Mata Ta Dauki Hoto Tare Da Gawar Mijinta, Ta Aikawa Saurayinta Wai Ta Samu Yanci |


Wannan Matar Da Kuke Gani Tana Daukar Selfie Da Gawar Mijinta Bayan Da Ta Tabbatar Mijin Nata Ya Mutu Tana Turawa Tsohon Saurayinta.


Wannan Rashin Imani Har Ina? Duniyar Abar Tsoro Ce Amman Wasu Nemanta Sukeyi Kamar Baza Abarta Ba.


Wata Mata Ta Dauki Hoto Tare Da Gawar Mijinta Wanda Ya Rasu, Ta Aikawa Saurayinta Dan Tabbatar Da Cewa Ta Samu Yanci Yin Dukkanin Abinda Takeso.

Comments

Popular posts from this blog

Bidiyon Yadda Wata Mata Ta Fusata Zata Cirewa Mijinta Azzakari Saboda Ze Kara... 😭 Shiga Kaga Cikakkiyar Bidiyon Yadda Sukq Fafata... Me Zaku'iya Cewa?

Yanda Tahir Fage Ke Shan Soyayya Da Sabuwar Matarsa

innalillahi yanzu yanzu hatsarin mota yaye sanadiyyar motowar jikokin shiehk dahiru usman bauchi…