maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in…

Image
  maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in… Alhamdu lillah shugaban kasa bula Ahmad tunubu ya umarci jami an tsarun costom nanbada jumawaba suye gaggawar bude boda yakuma kara daciwa ayehakuri wuyar da akasha a baya Kuma bayan wannan yakara daciwa matsalar man fetir ma zatazo karshi in Allah yayarda gaskiya dai bude buda za a samu saukin rayuwa inhaka ta tabbata

Mutuwar Naziru Sarkin Waƙa A Hatsarin Mota Yanzu Wani Sabon Al’amari Ya Ɓulla..😭😭

 


Mutuwar Naziru Sarkin Waƙa A Hatsarin Mota Yanzu Wani Sabon Al’amari Ya Ɓulla.


Biyo Bayan Labarin Dayake Yawo A Kafafen Sada Zumuta Na Cewar Naziru Sarkin Waka Yayi Hatsarin Mota Ya Mutu, Yadda Jarumin Ya Fito Ya Karyata Wannan Lamari.




Duk Da Dai Kuna Sani A Kullum Akan iya Samun Masu Yada Labaran Karya Suna Dangantashi Ga Sanannun Mutane, Kamar Shuwagabanni Ko Kuma Jaruman Kannywood.


Yadda Hakan Ta Faru Akan Jarumi Kuma Mawaki A Masana’antar Kannywood Wato Naziru Ahmad Wanda Ake Kira Da Sarkin Waka.




Jarumin Ya Karyata Wannan Labarine A Shafinsa Na Instgaram Bayan Wallafa Wani Hoto Da Yayi Wanda Aka Hada Hotonsa Da Motar Datayi Hatsari, Sannan Aka Saka Alamar R.I.P Akansa.





Labarin Ya Janyo Cece Kuce Musamman A Shafin nasa Na Instagram Daya Wallafa Wannan Hoton, Bayan Faruwar Hakan Kuma Sai Gashi Yau Jarumin Ya Sake Wata Wallafa Wanda Yake Jaddada Batunsa Na Cewa Baiyi Wani Hatsari Ba.

Comments

Popular posts from this blog

Bidiyon Yadda Wata Mata Ta Fusata Zata Cirewa Mijinta Azzakari Saboda Ze Kara... 😭 Shiga Kaga Cikakkiyar Bidiyon Yadda Sukq Fafata... Me Zaku'iya Cewa?

Yanda Tahir Fage Ke Shan Soyayya Da Sabuwar Matarsa

innalillahi yanzu yanzu hatsarin mota yaye sanadiyyar motowar jikokin shiehk dahiru usman bauchi…