maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in…

Image
  maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in… Alhamdu lillah shugaban kasa bula Ahmad tunubu ya umarci jami an tsarun costom nanbada jumawaba suye gaggawar bude boda yakuma kara daciwa ayehakuri wuyar da akasha a baya Kuma bayan wannan yakara daciwa matsalar man fetir ma zatazo karshi in Allah yayarda gaskiya dai bude buda za a samu saukin rayuwa inhaka ta tabbata

Uba Da Dansa Suna Nemana Da Aikata Zinah A Saudiyya Cewar Wata Budurwa.....

 


Bidiyon Da Matar Take Bayani Wanda Wakilinmu Ya Kalla A Tsinake Yayin Da Shafin Alfurkan Wal Huda Tv A YouTube Suke Nadar Bidiyon Da Matar Ta Wayar Salula.


Mun Ga Yadda Matar Take Bayyana Rayuwar Datayi A Gidan Larabawa Wadanda Takeyiwa Aiki, Acikin Bayaninta Tace Mahaifi Da Dansa Kullum Suna Neman Ta Dayin Lalata Amma Taki Amincewa.


Sannan Ta Kara Dacewa Mahaifinne Ya Fara Neman Da Yin Lalata Amma Taki Yarda, Sannan Sai Dansa Wanda Shima Saurayine Amma Daga Karshe Mahaifin Ya Nemi Ya Aureta Ta Sanadiyyar Nuna Mata Dukiyarsa Da Yayi.


Bayan Taki Amincewa Yayi Mata Dukan Tsiya Da Abun Kwasar Shara Daga Karshe Ta Fito Waje Acikin Wani Yanayi Wanda Babu Wata Sutura Mai Kare Tsiraichi Ajikinta.


Zamu Nuna Muku Bidiyon Matar Datake Bayyana Abunda Ya Faru A Kasar Saudiyya Lokacin Da Sukaje Aiki Kamar Yadda Shafin Alfurqan Wal Huda Sukayi Hira Da Ita Ga Bidiyon Sai Ku Kalla Kuji Cikakken Bayani Daga Bakinta.



Wannan Bidiyo Munaso Ku Watsashi Zuwa Sauran Kafafen Sada Zumunta Musamman Whatsapp Ko Facebook Domin Mutanenmu Hausawa Susan Halin Da Ake Ciki, Duba Da Kullum Ana Tura ‘Yan Aiki Kasar Saudiyya Domin Suyi Aiki A Gidan Larabawa Domin Samun Kudi.


Allah Ya Kara Kiyaye Mana Zuri’a Ameen Sannan Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Bidiyon, Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Ya ushe Mungode.

Comments

Popular posts from this blog

Bidiyon Yadda Wata Mata Ta Fusata Zata Cirewa Mijinta Azzakari Saboda Ze Kara... 😭 Shiga Kaga Cikakkiyar Bidiyon Yadda Sukq Fafata... Me Zaku'iya Cewa?

Yanda Tahir Fage Ke Shan Soyayya Da Sabuwar Matarsa

innalillahi yanzu yanzu hatsarin mota yaye sanadiyyar motowar jikokin shiehk dahiru usman bauchi…