maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in…

Image
  maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in… Alhamdu lillah shugaban kasa bula Ahmad tunubu ya umarci jami an tsarun costom nanbada jumawaba suye gaggawar bude boda yakuma kara daciwa ayehakuri wuyar da akasha a baya Kuma bayan wannan yakara daciwa matsalar man fetir ma zatazo karshi in Allah yayarda gaskiya dai bude buda za a samu saukin rayuwa inhaka ta tabbata

Yadda Kwarto Ya Makale A Gaban Wata Matar Aure A Fiddo Su Cikin Mutane Ana Yi Masu Bidiyo

 


Yadda Kwarto Ya Makale A Gaban Wata Matar Aure A Fiddo Su Cikin Mutane Ana Yi Masu Bidiyo.


A rahoto wannan magidanci baice masu uffan ba kawai ya fita daga dakin nashi a cikin hanzari da tashin hankali da firgita. An bayyana matar tasan halinshi idan ya shiga irin wannan yanayi zai iya yin kisa nan da nan cikin muryar tsorata tacewa wannan kwarton da yayi tsalle ya dira kasa daga saman bene.


An bayyana wannan bene yakai kimanin hawa biyu wanda ba kowa bane zai dira ya sauka lafiya ba tare ya saba dirawar ba ko dama yana da kwarewa kan dirowa daga saman bene. Wannan kwarto yayiwa matar gaddama sau kusan ukku da yaji alamun wannan maki gidan nashi neman wani abu yake.


Bai tsaya kara bata wani lokaci ba ya dauki maganar wannan mata, ya dawo da baya domin dirawa daga saman wannan bene mai hawa biyu zuwa kasa. Dirawarsa ke da wuya ya samu karyewa biyu a kafa da tsagewar kashi a hannu sannan yayi mummunan rauni a saman kanshi.

Bayan an dauki lokaci babu wanda yayi yin kurin taimakawa wannan kwarto ya rasa jini mai matukar yawa bayan wasu yan lokuta an samu wanda suka dauke shi domin zuwa asibiti. Daga baya wannan mata ta bayyana mijin nata ma ashe fita gidan yayi lokacin da ya kama su sannan kuma haryanzu suna tare bai rabu da ita ba.


Comments

Popular posts from this blog

Bidiyon Yadda Wata Mata Ta Fusata Zata Cirewa Mijinta Azzakari Saboda Ze Kara... 😭 Shiga Kaga Cikakkiyar Bidiyon Yadda Sukq Fafata... Me Zaku'iya Cewa?

Yanda Tahir Fage Ke Shan Soyayya Da Sabuwar Matarsa

innalillahi yanzu yanzu hatsarin mota yaye sanadiyyar motowar jikokin shiehk dahiru usman bauchi…