maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in…

Image
  maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in… Alhamdu lillah shugaban kasa bula Ahmad tunubu ya umarci jami an tsarun costom nanbada jumawaba suye gaggawar bude boda yakuma kara daciwa ayehakuri wuyar da akasha a baya Kuma bayan wannan yakara daciwa matsalar man fetir ma zatazo karshi in Allah yayarda gaskiya dai bude buda za a samu saukin rayuwa inhaka ta tabbata

Allah Sarki😭 Kalli Bidiyon yadda Murja Ibarahim kunya Ta fashe da kuka Akan Nasarar Abba Gida-gida😭

 




Allah Sarki😭 Kalli Bidiyon yadda Murja Ibarahim kunya Ta fashe da kuka Akan Nasarar Abba Gida-gida😭


Gawuna is Coming sabuwar wakar Rarara Mai suna Gawuna is Coming wannan waka ansake ta ne jiya saboda kasancewar yau da yardar Allah kotu zata yanke hukunci akan zaben kano.


Kotun zata yanke hukunci akan karar da Apc ta shigar da jam’iyyar NNPP Mai mulki wadda dan takararta Abba Kabir Yusuf Ya lashe zaben Kujerar gomnan kusan sama da kwanaki dari



Saide a halin da ake ciki kowa Kallo ya koma sama saboda Shari’a sabanin hankali ce komai na iya faruwa mudai fatan mu Shine Allah ya xaba mana Mafi Alheri.


Amma dai Masu iya magana sunce ciki da gaskiya wuka bata taba hudashi mudai namu ido ne da kuma addu’a Allah ya xaba mana Mafi Alkhairi Ameen Thumma Aameeen.


Kuci gaba da bibiyarmu domin kawo muku sahihan labarai daga masana’antar kannywood dama sauransu harda na ban mamaki da ban al’ajabi da dai sauran su.


Thanks for watching




Comments

Popular posts from this blog

Bidiyon Yadda Wata Mata Ta Fusata Zata Cirewa Mijinta Azzakari Saboda Ze Kara... 😭 Shiga Kaga Cikakkiyar Bidiyon Yadda Sukq Fafata... Me Zaku'iya Cewa?

Yanda Tahir Fage Ke Shan Soyayya Da Sabuwar Matarsa

innalillahi yanzu yanzu hatsarin mota yaye sanadiyyar motowar jikokin shiehk dahiru usman bauchi…