maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in…

Image
  maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in… Alhamdu lillah shugaban kasa bula Ahmad tunubu ya umarci jami an tsarun costom nanbada jumawaba suye gaggawar bude boda yakuma kara daciwa ayehakuri wuyar da akasha a baya Kuma bayan wannan yakara daciwa matsalar man fetir ma zatazo karshi in Allah yayarda gaskiya dai bude buda za a samu saukin rayuwa inhaka ta tabbata

Anyankewa wanda yakashe mahaifiyarsa hukunci kesa ta hanyar rataya…..

 



Anyankewa wanda yakashe mahaifiyarsa hukunci kesa ta hanyar rataya…..


Kotu tayankiwa wanda yakashi mahaifiyarsa hukuncin kisa tahanyar rataya wanda maishari,a ya yankimasa wannan hukuncin wanda yaye daidai da abinda ya aikata


Wannan matashi dai maishikara 25 aduniya yaye wannan danyan aikini awatannin baya dasuka wuci amman saiyanzu alkali yayanki masa hukunci


Amman dai wannan matashi yalalata rayuwarsa saboda kohaka akabarshi ba ayimasa hukuncinba wallahi tashiga uku a rayuwarsa Allah yasawaki ameeen

Mungode..

Comments

Popular posts from this blog

Bidiyon Yadda Wata Mata Ta Fusata Zata Cirewa Mijinta Azzakari Saboda Ze Kara... 😭 Shiga Kaga Cikakkiyar Bidiyon Yadda Sukq Fafata... Me Zaku'iya Cewa?

Yanda Tahir Fage Ke Shan Soyayya Da Sabuwar Matarsa

innalillahi yanzu yanzu hatsarin mota yaye sanadiyyar motowar jikokin shiehk dahiru usman bauchi…