maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in…

Image
  maganar gaskiya akan bude bodar da shugaba tunubu yaye ga cikakken bay an in… Alhamdu lillah shugaban kasa bula Ahmad tunubu ya umarci jami an tsarun costom nanbada jumawaba suye gaggawar bude boda yakuma kara daciwa ayehakuri wuyar da akasha a baya Kuma bayan wannan yakara daciwa matsalar man fetir ma zatazo karshi in Allah yayarda gaskiya dai bude buda za a samu saukin rayuwa inhaka ta tabbata

Qalu innalillahi Allah yaji kanki wata hafizar Al’Qur’ani tarasu bayan fama Da Rashin lafiya

 


Qalu innalillahi Allah yaji kanki wata hafizar Al’Qur’ani tarasu bayan fama Da Rashin lafiya.




Innalillahi Wa’innailaihi raji’un Allaj sarki rayiwa kwanan nan yan mata masu ne man ilimi Yana karbar ra yiwarsu, a yanzu muka sami labarin Allah ya yiwa Nusaiba Shehu Hafizar Alqur’ani rasuwa.




Yanzu yanzu muke samun Labarin Rasuwar wata matashiya mai suna Nusaiba Shehu Bacirawa rasuwa bayan fama da tai da gajeriyar jinya,




Nusaiba yar asalin jihar kano karamar hukumar ungwago za ai jana’iza ta kaman yadda addinin musulunci ya tanadar,




Muna rokon Allah yaji kanta yay mata rahama mukuma idan tamu tazo Allah yasa mu cika da imani Ameen.



KALLI VIDEO 👇




Comments

Popular posts from this blog

Bidiyon Yadda Wata Mata Ta Fusata Zata Cirewa Mijinta Azzakari Saboda Ze Kara... 😭 Shiga Kaga Cikakkiyar Bidiyon Yadda Sukq Fafata... Me Zaku'iya Cewa?

Yanda Tahir Fage Ke Shan Soyayya Da Sabuwar Matarsa

innalillahi yanzu yanzu hatsarin mota yaye sanadiyyar motowar jikokin shiehk dahiru usman bauchi…